Labarai

The North Star Album Ya samu 6.5M Cikin kwana 7 Na Namenj

http://hausaloaded.com/tag/the-north-star-albumShahararren mawakin nan da ke tasowa yanzu mai suna Jibrin Aliyu A.k.a namenj wanda ya fitar da sabon album dinsa mai suna “The North Star Ep
Tabbas wannan ba karamin nasara ce ga wannan mamaki na samun masu saurarin wakokinsa sosai wanda yanzu dai Namenj yana cikin kamfanin empawa.
Tabbas wannan kudin album ya shiga cikin tarihin mawakan arewa da irin masun mabiya wanda za’a iya cewa shine na farko


Mawakin yayi godiya ga Allah irin wannan nasara da ya samu akan wannan kudin album dinsa wanda yayi bukin bajekolin kudin a cikin birnin kano kwanan da ya wuce.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA