Politics Musics

MUSIC : Rarara – Basa Da Ganewa (Yan Kwankwasiyya)

Advertisment

Wannan wata sabuwa waka ce ta dauda kahuta rarara mai suna ‘Basa Da Ganewa’
Ina mai baiwa yan kwankwasiyya hakuri da rubuta kwankwadiyya shine ya furta hakan wannan kuma mu hakin mune mu rubuta abinda mawaki ya furta.
Yayi wannan waka ce akan masu maganganu akan yadda ankayi hukuncin imo shine yake cewa kano ba imo ba ce.
Bari dai ba sai na cikaku da surutu ba ga link nan domin saukarwa.
Download, enjoy and share.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button