Politics Musics
MUSIC : Ali Jita – Atiku Zabin Mu ne
Advertisment
Shahararren mawakin nan Ali jita ya fitar da sabuwa wakar sadaukarwa zuwa ga mai girma tashon shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Alh.Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar tsohon shugaban kasar Nigeriya ne da sunkayi shugabanci tare da Obasanjo wanda yayi masa mataki shekara takwas.


Ali jita mawaki ne da yayi suna sosai a wajen wakokin Soyayya, Aure da siyasa.
Atiku Zabin Mu ne waka ce domin a ceto kasar Nigeriya daga halin da ta shiga da yarda Allah.
Advertisment