Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Sukuni
Advertisment
![[MUSIC] Hussaini Danko - sukuni](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/12/IMG_20211218_144805.jpg?resize=296%2C300&ssl=1)
![[MUSIC] Hussaini Danko - sukuni](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/12/IMG_20211218_144805.jpg?resize=296%2C300&ssl=1)
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “sukuni”
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar ‘sukuni’ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.