Hausa Musics

AUDIO +VIDEO : Adam A. Zango – Munyi kama ft Tumba gwaska

AUDIO +VIDEO : Adam A. Zango – Munyi kama ft Tumba gwaskaAna kuma wata waka muka kawo muku wadda fitacce jarumi a masana’antar kannywood wanda akafi sani da Prince Adam a zango wanda ya hau wakar tare da jarumar fina finan hausa wadda sukayi fina finai da dama wadda sukayi tare da Adam a zango fim dinsu wanda akafi sani shine Gwaska jarumar itace Tumba Gwaska
Wannan wakar wanda ya rerata shine Shahararren mawakin nan wanda akafi sani da Auta Mg Boy wanda yake mazaunin garin Kaduna wanda mawakin a wannan lokacin yana zan zarensa sosai a cikin wannan masana’antar ta kannywood wanda yanayi wakoki masu dadi wanda hakan yasa mutane sukejin dadin wakokin nasa a koda yaushe hakan yasa mukaga dacewar kawo muku bidiyon wannan wakar yanzu domin kuma ku kalla yanzu fatan kunji dadin kasancewa tare damu ga wakar nan ku kalla da fatan zaku cigaba da kasancewa tare damu mun gode

DOWNLOAD

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button