Kannywood
Rikicin jaruman Izzar so yanzu P A Izzar So Da Nana Izzar so Aisha Najamu Hajiya Nafisa
Advertisment


Anan kuma wani labari muka samu wanda yake yawa kafar sada zumunta ta Instagram wanda jarumar Fatima Hamza wadda akafi sani da P A a cikin shirin nan mai dogon zango na izzar so yayinda tayi wani dogon bidiyo wanda take fadan tarihinta sannan kuma take fadan wasu abubuwa wanda suka shafeta wanda yakamata mutane su sani akanta.
A cikin bayanin nata idan zaku kalla har karshe zakuji inda take cewa akwai wata a cikin izzar so take cewa izzar so yayi mata komai amma tana ja musu aji saboda yanzu ta zama wata kuma ata dalilin izzar so duniya ta santa amman yanzu tana nuna halin ko in kula tsakaninta da abokan aikinta na izzar so din da kuma wanda suke shirya shirin karmu cikaku da surutu ga bidiyo dinnan zaku iya kalla yanzu domin sanin wadda ake rikicin da ita da kuma yadda abin ya samo asali, fatan zaku dawo domin cigaba da karanta labaran da muke kawo muku.
Ga bidiyon nan kasa.
