Kannywood
Sakon Ban Gajiya Daga Bakin Nura M Inuwa Zuwa Ga Masoya
Advertisment
Ga kadan daga cikin kalamansa
Nasan ba lallai ne sakona ya ishe duk wa danda suka halarci bikina ta wannan hanyar ba, sai dai da taimakon Allah da taimakon yan uwa zai iya zuwa inda bamu zata ba, dan Allah ku tayani isar dashi ga duban jama ar da suka tayani farin cikin aurena na duniya gaba daya nagode daga naku Nura m Inuwa
Domin Kallon video na managa daga bakinsa.
Download Video mp4 here
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com