Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Kakama Zuciyata
Advertisment


Download Mp3 Abdul D one – kakama zuciyata Song 2021
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin Abdul d one a yau ma munzo muku da sabuwa wakarmu mai suna ‘Kakama zuciyata‘.
Abdul d one yayi wakar kakama zuciyata wanda shima fa bashi da sauki wajen wakar soyayya inda zakuji yadda yayiwa wannan mace da ta kama zuciyarsa.
Inda itama ta nunawa Abdul d one cewa tabbas ta kamu da soyayyarsa amma duk a cikin wannan waka mai suna ” Kakama zuciyata” sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa wajen saukar da wakar.





