Labarai

Shugaba Buhari ya Girgiza da mutuwar Ibidun Ighodalo

Advertisment

Shugaba Buhari ya bayyana kaduwarsa akan mutuwar Ibidun Ighodalo matar Pastor Itua Ighodalo wacce ta mutu tana da shekara 40 a duniya, tare zamuyi jimamin wannan babban rashi da akayi a Nigeria inji shugaba Buhari ta bakin Mai temakamasa a yada labarai Femi Adeshina.

Mujinki Pasto Itua Ighodalo mutumin kirki ne daya dage wajen yiwa Nigeria addu’o’in samun zaman lafiya da karuwar arziki, kuma mutum ne daya tura da takardar taaziyya kai tsaye ga fadar Gwamnatin tarayya lokacin da Abba Kyari ya rasu.
Kayi hakurin wannan babban rashin da kayi, muna muna jin radadi a zukatanmu dafatan zaka daure sosai a wannan lokaci mai wahala da kake ciki na mutuwar matarka….

Source:biyora

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button