Labarai

Yanzu-Yanzu CBN ya kara wa’adin amfani da tsofaffin kudi har zuwa 10 ga watan fabairu

Babban bankin Nijeriya CBN, ya kara wa’adin amfani da tsofaffin takardun kudi har zuwa ranar 10 ga watan Fabrairu

Gwamnan babban bankin CBN Godwin Emefiele ne ya sanar da karin wa’adin a wata sanarwa da ya sanyawa hannu a ranar Lahadi.Yanzu-Yanzu CBN ya kara wa'adin amfani da tsofaffin kudi har zuwa 10 ga watan fabairu

Channels Television na ruwaito Wannan rahoto

Karin bayyani yana nan zuwa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button