Mukamai 72 Masu Muhimmanci Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bawa Yan Arewa Domin Su Temaki Al’ummar Yankin Arewa…
Karanta Wannan Shi Zai Kara Tabbatar Maka Da Cewa Shugaban Kasa Buhari Ya Gina Yan Arewa Sai Dai Yan Arewa Ne Basu Gina Al’umma Ba..
1- Shugaban Sojojin kasa Dan Arewa
2- Shugaban ‘Yan Sanda Dan Arewa
3- Shugaban Customs Dan Arewa
4- Shugaban Sojin Sama Dan Arewa
5- Shugaban Immigration Dan Arewa
6- Shugaban NNPC Arewa
7- Shugaban NPA Arewa.
6- Shugaban Fire Service Dan Arewa
7- Shugaban Civil Depence Dan Arewa
8- Shugaban DSS Dan Arewa…..
9- Ministan babba Na Man Fetur dan Arewa.
10- Ministan Tsaro Dan Arewa
11- Ministan Kudi Dan Arewa.
12- Ministan Wutar Lantarki Dan Arewa
13- Ministan Noma Dan Arewa.
14- Ministan Ilmi Dan Arewa ne.
15- Ministan Sadarwa Dan arewa
16- Ministan Jiragen Sama Dan Arewa
17- Ministan Shari’a Dan Arewa
18- Ministan Walwala da jin dadi Arewa
19- Ministan Harkokin cikin gida Arewa
20- Ministan FCT Abuja Dan Arewa ne
21- Ministan Al’adun Nig. Dan Arewa ne
22- Ministan Ruwan shah Dan Arewa ne
23- Ministan Mahalli Dan Arewa ne
25- Ministan Kere-kere Dan Arewa ne
26- Ministan Ciniki da Masana’antu Arewa
27- Ministan Mata Yar Arewa ce
28- State Minstan Ayyuka Dan Arewa ne..
29-Minister Humanitarian and Disaster Management Dan Arewa ne…
Prison Service Dan Arewa ne….
29- Petro.Tech. Dev. Fund(PTDF) Dan Arewa
30- Petroleum Equalisation Fund(PEF) Arewa
31 TEDFUND (Tertiary education dev.) Arewa
32 Petroleum prod. pricing regulatory (PPPR) Dan Arewa
33 Accountant General Dan Arewa
34 Auditor General Dan Arewa
35 NITDA (info. Tech.) Dan Arewa
36 NCC Dan Arewa
37 FIRS Dan Arewa
38 Shippers council Dan Arewa
40 NIMC (identity card) Dan Arewa
41 INEC Dan Arewa
42 Federal Mortgage bank Dan Arewa
44 FERMA Dan Arewa
45 Minister of environment Dan Arewa
46 DG NEMA Dan Arewa
47 DG NOA (Orientation) Dan Arewa
48 Military Defence intelligence Dan Arewa
49 Nigeria intelligence agency (NIA) Dan Arewa
50 Commandant peace corp of Nigeria Dan Arewa
51 NYSC Dan Arewa
52 NDLEA Dan Arewa
53 Federal Airport Authority of Nigeria (FAAN) Dan Arewa
54 Nigeria civi aviation authority(NCAA) Dan Arewa
55 National oil spil detection agency (NOSDRA) Dan Arewa
56 National environmental standard regulatory agency (NESREA) Dan Arewa
57 Department of petroleum resources(DPR) Dan Arewa
58 UBEC (Basic education) Dan Arewa
59 NHIS (health insurance)
Dan Arewa
60 NUC (universities commission) Dan Arewa
61 NBAIS (Arabic & iIslamic studies) Dan Arewa
62 NTI (Teachers institute) Dan Arewa
63 DG Technology incubation Dan Arewa
64 DG Automotive design & dev. (NADD)Dan Arewa
65 Nigeria Railway corporation Dan Arewa
66 Chief Justice of nigeria (CJN ) Dan Arewa
67 President Court of appeal Arewa
68 DG Nuclear regulatory agency Dan Arewa
69 Ex. Sec. Police trust fund Dan Arewa
70 Ex. Sec. Nomadic education commission
71 Ex. Sec. National Commission for college of education Arewa
72 National education research and development. (NERDC) Arewa…