Hausa Musics

MUSIC : Sabbin Wakokin Hussaini Danko Guda Ukku 2020

Sabbin wakokin Wakokin Hussaini Danko
Wadannan Wasu Sabbin Wakokin Hussaini Danko 2020 Album Da Ya Sake Su Baya Bayan Nan A Wannan Shekarar.  Mawakin Shima Bai Sake Wani Album Ba Cikin  Wannan Shekarar, Sai Dai Masoyansa Da Dama Sunata Korafi Game Da Lamarin..

Shine Mu Samu Mu Kawo Muku Wasu Zafafan Wakokinsa Guda Uku. Ga Wakokin Kamar Haka
1- Hussaini DanKo So Ya Kamani
2- Hussaini DanKo Wanene Ni
3 – Hussaini DanKo Ta Tafi Ta Barni Shikenan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button