Addini

Halinda Abduljabbar Yake Ciki Ya Allah Karka bashi Mafita (Munafukai) – Sheikh Bello Yabo Sokoto

Advertisment

Halinda Abduljabbar Yake Ciki Yaa Allah Karka bashi Mafita (Munafukai) - Sheikh Bello Yabo Sokoto
Halinda Abduljabbar Yake Ciki Yaa Allah Karka bashi Mafita (Munafukai) – Sheikh Bello Yabo Sokoto
Hoto : YouTube
Daga :Al nnur Media tv

Sheikh Bello Aliyu yabo sokoto yace yanzu kuma kogo ya koma na yan luwadi saboda haka duk wani mabiyinsa abin zargine.
Duk wannan abubuwa da ake tasowa Abduljabar bakomai bane face irin kalamai da zagi da yayi amfani da su wajen cin mutunci fiyayyen hallita annabi Muhammad s.a.w da sahabansa.
Wanda sanin kowane dan adam ne a duniya nan babu mai daraja da yakai fiyayyen hallita Annabi Muhammad s. A. W
Ga bidiyon nan ku saurara kuji.
https://youtu.be/hsEZjOkwdSE

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button