Advertisment


Shiko horo dan mama A karo na farko ya fito ya chachaki ali artwork Kan wannan Dambarwa Dake tsakaninsu da adam a zango inda ya kira ali artwork din da butulu.
kasancewar Shi da ali tsofaffin yaran adam a zango ne na gabagaba Amma a karshe Lamarin ya kai yana maganganu A kafafen sada zumunta kan me gidansu.
Ga dai abinda Nasiru hoto dan mama yace a cikin video.
Zakuji kuma yadda ado gwanja yayi magana akan cewa ba shi yake kiran yan mata suna toro masa tsirancin hotunansu ba.
Shima yayi bayyanin a cikin faifan bidiyo.




