Kannywood

Yadda Waya Tsakanin Adam A Zango da Yasir Rahab Ta kaya

Yadda Waya Tsakanin  Adam A Zango  da Yasir Rahab Ta kaya
Yadda Waya Tsakanin Adam A Zango da Yasir Rahab Ta kaya

A cikin wannan wayar zakuji yadda yasir dan uwan ummi rahab yake baiwa adam a zango hakuri akan abubuwan da suke faruwa.
Wanda yakai cewa duk wasu abubuwan da take marar kyau yana hanata amma taki wanda har kai a lokacin zataje birthday din wani mawaki wanda bazan kama sunansa ba sai dai kuji daga bakisa.
Wanda yace bai wuce minti nawa ba, da fitowarta sukaje wannan bukin ita da dan uwanta yasir.
Yasir ya karawa tonawa yar uwasa asiri inda yace shi baima san ta mallaki mota ba, akwai maganganun sosai a cikin wannan sautin murya sai ku saurara.
Ga sautin murya nan a cikin faifan bidiyo.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button