Hausa Musics

MUSIC : Ali Jita – Wakar Auren Yusuf Buhari Da Zahra Bayero

Advertisment
Ali Jita - Wakar Auren Yusuf Buhari Da Zahra Bayero
Yusuf Buhari Da Zahra Bayero

Wakar Auren Yusuf Buhari da zarah Nasiru Ado Bayero wanda ali jita waka ya rera kan auren su.

Yusuf Buhari da zarah Nasiru Ado Bayero sun zama amare jiya wanda anka daura aure a masarautar bichi da ke jahar kano wanda gangamin manya manyan mutane har a wajen Nigeria sun halarci bukin.

Wanda jiya ne kuma ankayi ali Isah jita yana daga cikin wadanda sunka chashe a wajen shagalin bukin.

Wakar dai tayi dadi sosai wanda daman kusan ali jita ya iya wakar aure sai ku saurara kuji wannan.

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button