Hausa Musics
MUSIC: Adam A Zango ~ Na basu Tsoro
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce da adam a zango ya fitar yau mai suna ” Na basu Tsoro”
Wanda wannan wakar taken baitocin gambara ne da ita wanda idan kun saurareta zaku gane abinda nake nufi.