Kannywood
Sunan bikin nan in ka isa ka zo inji Rashida mai sa’a da Mansurah Isah Gurin Bikin Yusuf da zarah
Advertisment


Wanda dinbin jama’a sun taru sosai a wajen wanda ba’a cewa komai wanda nan take dai tsohon jaruman masana’antar kannywood Rashida Abdullahi mai sa’a da Mansurah Isah sun halarci wajen bukin har da suke cewa idan mutum ya isa ya zo nan.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.


