Kannywood
Hotunan Daga Wajen Daurin Auren Garzali Miko Da kwankwasiyya project Na Halarta
Advertisment
A Cikin hotuna za ku ga manya manyan jaruman masana’antar kannywood sosai a cikin da sunka sheda daurin auren dan uwar sana’arsu.
Daurin Auren jarumin finafinan Hausa kuwa mawaki, Garzali Miko, da aka daura jiya juma’a 20/8/2021 a garin Kaduna, wanda ya samu halartar shugaban kungiyar Kwankwasiyya Nationwide Project Nigeria, Alhaji Kabiru Muhammad Bebeji, da sauran mutane.
Allah ya sanya alheri ya bada zaman lafiya mai dorewa, da zuri’a tagari.
Ga hotunan nan kamar haka.