Addini
Sautin Murya : Tabbas Abduljabbar bashi da lafiya amma bance an samasa guba Aka samasa a kurkuku ba – Inji Lauyansa
Advertisment
Wannan wani bayyani ne wanda mai magana da yawun bakin gidan gyaran hali na kano wato prison kano yace,wannan labari karya ne malam Abduljabar yana nan cikin koshin lafiya.
Wanda zakuji bayyani daga bakinsa na cewa suna nan suna neman lauyan da ya fitar da wannan labari.
Sai shi lauyan ya sake fitowa ya tabbar da cewa tabbas Abduljabar bashi da lafiya amma baice an sanya masa guba ba, kamar yadda zakuji daga bakinsa.

