Labarai

Sani Oris dalibin Abduljabbar da yayi tawaye Ya sake Farke masa Laya A karo na biyu

Advertisment

Wannan wani sabon sako ne karo na biyu da sani oris daya daga cikin daliban Abduljabar da yayi masa tawaye ganin ya kasa kare kansa ga malaman kano ranar assabar, ya sake dawowa da wani bayyanai wanda suke cike da tabbatar da cewa tabbas shi dan kahfu ne.
Wanda yaji wasu na cewa karya to yace daman sakonsa ya isa inda yake son isa,cikin wannan sako karo na biyu zakuji yadda sani oris ya yiwa malamin wankin babban bargo.
Ga cikakken bayyani nan a cikin bidiyo ku saurari sakon nasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button