Kannywood
Amude Booth Dalilin Da Yasa Na Bar Fim Na koma Kida D Waka
Amude Booth Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Ya Sauya Sheka Daga Harkar Fim Zuwa Kiɗa da Waƙa a masana'antar Kannywood.
Advertisment
A cikin wannan hirar da tashar NAGUDU TV ta yi da shi a kwanakin baya, ya bayyana mana yadda aka yi ya karkata akalar sa zuwa ɓangaren Kiɗa da Waƙa maimakon fitowa a fina-finai da aka san shi a baya.
Wannan dama wasu bayanan su na ƙunshe a cikin hirar wanda za ku iya kallo da saurare ta wannan link ɗin:
https://youtu.be/-U3tHUFsxHQ


