Labarai
Bidiyo : Subahanallahi Allah Ka Cece Mu!! Wallahi Bidiyon nan ya tayarmun Da Hankali
Irin yadda zaka an hada kai da dan uwan mutum anyi masa sata zunzurutun kudi har kimanin naira million Ashirin da Biyar.
Wanda zaku ga har da ita wannan mata take bayani tiryan tiryan yadda du k wannan aika aika ta faru.
Wanda abun takaici irin yadda take bayyani sai abun ya baka takaici sosai.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/pqORuKwoLF4