Labarai
Bidiyo : Kalli Bidiyon Dan Ta’adda Ya Tona Asirin Yadda Ankayi Haɗaka da Yan Ta’addan Katsina Da Zamfara Wajen kashe kashen Mutane
Advertisment
Wannan wani dan ta’adani wanda ya bayyana yadda anka yi hada tsakanin yan ta’adan Katsina da na zamfara wajen kashe rayuwan al’umma.
Wanda rundunar yan sanda jahar Katsina sunka kama.
Shine zaku iya Downloading wannan bidiyo ga masu sha’awar hakan
Kuma zaku iya kallonsa kai tsaye
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com