Labarai
Kalli Hotunan Cikin Gidan Hamshakin mai Arzikin Duniya,James Dyson’s Da za’a Cire Manya Manyan Gidaje 18,000
Advertisment
- Fitaccen biloniyan duniya, James Dyson na da wani tangamemen gida mai girman acre 300 –
A cikin tankasheshen gidan, akwai korama, tafki, lambu, daji da sauran wurare masu bada sha’awa
– James Dyson na da tarin arzikin da ya kai dala biliyan 6.6 kuma ya siya wannan gidan ne a 2003 Gidan fitaccen hamshakin mai arziki, Sir James Dyson zai iya samarwa mutum 18,000 matsuguni ba tare da sun takura ba.
Hamshakin mai kudin mai shekaru 73 na rayuwa ne a Dodington Park, gida mai girman acre 300 wanda ya siya a Pam miliyan 15 a 2003.
A cikin katafaren gidan, akwai coci, lambu, tafkuna, gidaje, daji da sauran wuraren shakatawa. James Dyson na da arzikin dala biliyan 6.6.
Ga hotunan wannan gida kallo iya kallonka.shafin Linda Ikeja na wallafa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)










