Labarai
Bidiyo : Lamarin Abaya sai innalillahi wa Inna alaihi Raju’un A kasar hausa abin ya wuce makadi darawa


Advertisment
A cikin wannan bidiyo zaku ga irin yadda abubuwan sunka hayaka sosai wanda gaskiya wannan abaya challenge yayi matuka.
Wanda idan baku amanta ba akwai wani young ustaz wanda yayi kaurin suna irin yin nasiha ga ire iren abubuwan nan yayi Magana sosai akan wannan abaya sai dai ku kalla kuji.


