Labarai
Yayi Aikim Hajji Karo 48 A Rayuwarsa Yayi Ummarah Sau 206 ,shehi Dahiru Usman Bauchi
Shekh Dahiru Usman Bauchi Yayin da ya kammala aikin hajjin bana na Shekara 2017 Shehin yace cikin nufin Ubangiji yayi aikin hajji sau 48 kenan a rayuwar sa ta Duniya,
Shehin wanda yake riskan Shekaru kusan 100, a Yanzu Shehin Allah yayi masa arziki na Yaya da jikoki kuma Wanda suke da haddan Alqur’ani, shine mutum Daya Tilo dake da yaya da jikoki da suke raye suka Haddace Alqur’ani, adadi mai yawa, a tarihin Afrika, LDB zata tattara muku Adadin su insha Allah,
:
Allah ya kara maimaita mana ya kuma kara ma Sheikh Lafiya da nisan kwana Amin, Amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin amin
Sources:hausapress