Labarai
Indai Buhari Yana Kishin Talaka Da Gaske To Ya Aura Min Ɗanshi Yusuf, Cewar Sadiya Usman Maigoro
Advertisment
Wata matashiya mai suna Sadiya ta kalubalanci shugaba Buhari akan idan har yana son talaka, to ya aura mata ɗanshi Yusuf, matashiyar ta wallafa wannan kalamai a shafin ta na Facebook.
Shafin dokin karfe na wallafa,Tuni kalaman na matashiyar suka sanya jama’a yin caa wajen bada ba’asin su kan kalaman.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





