Addini
Bidiyo : Alamomin Sihirin Raba Aure ( Mata Da Miji) ~ Dr Ali Isah Pantami
Advertisment
Wannan itace takaitaciyar nasiha da alamomin sihiri wanda da kaga daya daga ciki to akwai sihiri a wannan Zamantakewar Aure.
Wanda alamomin sihiri wanda tabbas akwai wadannan alamomi a tsakanin Ma’aurata yanzu.
Alhamdulillahi ga bidiyo nan domin saurare wannan alamomin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)