Hausa Musics
[VIDEO] Umar MB ~ Ruwan Zuma Ft Adam A zango Ft Zpreety
Advertisment
Itace sabuwa wakar da umar mb mai suna. ‘Ruwan zuma ‘ wanda shine adam a zango da Zpreety na hau wakar kuma wakar tayi dadi sosai.
Wanda a gaskiya ba laifi sai ka kalli wakar zaka fahimci zancena.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

