Hausa Musics

VIDEO: Hamisu Breaker – Kanwata (Official Video)

Advertisment

Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Kanwata”.
Wakar kanwata itama tayi fice wajen sauraro ga ma’abota sauraren wakokin Hamisu Breaker irin yadda yayi kalaman soyayya a cikinta.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Kanwata” daga kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button