Labarai
Innalillahi | Naira Dubu 500 Aka Bamu Mu Yanko Farjin Ta
Advertisment
Rundunar ‘Yan Sanda A Jahar Bauchi Ta Cafke Matasan Da Suka Yankewa Karamar Yarinya Farji
Rundanar ‘yan Sanda a jahar Bauchi ta cafke matasan da ake zargi da yankewa wata karamar yarinya farji kwana biyu da suka wuce.
Matasan Adamu Abdulra’uf da Abdulkadir Wada sun bayyana cewa Naira dubu 500 aka basu su yanko farjinta domin a yi sihiri da shi.
Ubangiji Allah ya mana kariya.

Allah ya bata lafiya.


To Allah ya kyauta gaba ya kuma kara karemu.