Kannywood
Bidiyo : Soyayya Gamon Jini ! Wannan Tsoho Ya Roki Allah Ya mallaka masa Hadiza Gabon
Advertisment
Wani Tsoho ya dauki hankula bayan da yace yana son tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon.
An ji a wani bidiyo da aka daukesa wasu suna gaya masa cewa ba zai samu ba, amma sai yace ai Allah ne ke bayarwa.
Ga bidiyon nan sai ku saurara kuji
View this post on Instagram
Zanu zuba ido ku ji ta bakin jarumar akan wannan bawan Allah




