Labarai

Allahu Akbar ! Allah Yayiwa Mahaifin Dr Rabiu Musa Kwankwaso Rasuwa

Advertisment

Allah yayiwa mahaifin tsohon Gwamnan Kano kuma Shugaban Dariqar Kwankwasiyya na Kasa Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso rasuwa.  Mun sami wannan rahoto ne daga bakin me magama da tsohon Gwamnan inda ya wallata wannan sakon rasuwar a shafinsa na facebook kamar haka.

Allah yayiwa mahaifin Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Rasuwa, Allah Ubangiji Ya Jikansa Da Rahama Ameen, Allah Yasa Mutuwa Hutuce a Gareshi Ameen, Allah Ya Jikan Dukanin Musulmi Ameen.

Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin arewablog, Allah ya jikansa da rahama.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button