Kannywood
Hafsah Idris (Barauniya) Tayi Jimamin shekara Daya Da Rasuwar mahaifinta
Advertisment
Shekarar da ta wuce ne 2019 Allah yayiwa malam idris rasuwa wanda shine a yanzu shekara daya dai dai kenan wanda muke masa addu’a Allah ya jikansa da rahama da al’umma musulmi baki daya.
Wanda a cikin kalamanta da tayi sune kamar haka
” shekara daya dai dai da rashin mahaifina,wanda munyi babban rashi matuka amma Allah shine wanda yafi son shi fiye da mu.
Allah ya jikanta da rahama ya sanya ka a cikin aljannah Firdausi, Allah ya dawamar da kai cikin rahama tare da saura musulumi da sunka riga mu gidan gaskiya amen”
View this post on Instagram






