Kannywood
Safara’u Ta Rungume Mr 442 Lokacin Da Zasu Rabu
Advertisment
Safara’u Ta Rungumi Uban Gidanta Mr442 Inda Shi Kuma Ya Kusan Kuka Lokacin Da Zata Tafi Wajen Iyayenta. Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da SAFAA.
Tayi Ban Kwana Da Ubangidan Nata Ne Lokacin Da Take Kokarin Dawowa Gida, Inda Ya Kusan Kuka Saboda Kewarta Da Yayi.
Mawakin Dai Shine Ubangidanta A HarKar Waka, Inda Zuwa Yanzun Sunyi Kusa Wakoki 5 Ita Dashi Mr44 Din.
Advertisment
Idan Baku Manta Ba. Cikin Kwanakin Nan Ubagidan Nata Ya Fito Yayi Kaca Kaca Da Jaruman KannyWood Kan Cewa Sun Taso Safara’u A Gaba. Via
Kalla Bidiyon Nasu.
https://youtu.be/ZNMHKjBmD4Y