Hausa Musics
Hussaini Danko – Yane
Advertisment
Hussaini Danko – Yane download Latest music song on 2024
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Yane “
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar ‘Yane’ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.
Advertisment
Yi Amfani da alamar download da ke kasa domin saukar da wakar.