Hausa Musics
VIDEO : Abdul D One ~ Kece Tawa Official Video HD
Advertisment
Wannan itace sabon bidiyo wanda matashi mawakin nan abdul d one ya hau mai suna ‘kece Tawa’ Wanda ya hau tare da sabuwar jaruma.
Wanda a gaskiya irin yadda wannan mawaki bai taba yin bidiyon waka ba ya baiwa mutane mamaki sosai.
Amma dai ba sai na cikaku da surutu ba ga Bidiyon nan Ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com