Uncategorized
An fara raba hanya : Sheikh Jingir Ya Dira Kan Tinubu batun Haraji
Advertisment
An fara raba hanya tsakanin Shugaban Majalisar Malaman kungiyar Izala na duniya Sheikh Sani Yahaya Jingir da Shugaban Nigeria Bola Ahmad Tinubu
Jiya Sheikh Sani Yahaya yayi dirar mikiya akan batun kara haraji da Tinubu yake son ya yiwa ‘yan Nigeria wanda zai cutar da Arewacin Nigeria matukar cutarwa.
Sannan Sheikh Jingir ya ja kunnen Tinubu akan alakar da yake ta kokarin kullawa tsakanin Nigeria da Kasar Faransa
Allah Ya saka wa Malam da alheri
Advertisment
Saurari maganar daga bakin sa.