Uncategorized

Babbar Magana | Jam’iyyar PDP Reshen Jahar Kano Ta kori  Kwankwaso Daga Jami’iyyar A Matakin Jaha

Babbar Magana | Jam’iyyar PDP Reshen Jahar Kano Ta kori  Kwankwaso Daga Jami’iyyar A Matakin Jaha

 
Babbbar jamiiyyar hamayya ta PDP tsagin Aminu wali, sun fitar da takardar Dakatar da madugun Darikar Kwankwasiyya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, Daga jami’iyyar .
Acikin takardar Dakatarwa da Aka rabawa manema labarai A Kano shugabancin jamiyyar tsagin Aminu Wali karkashin Jagoranci shugaban Jami’iyyar A Matakin Jahar Kano Alh. mahmina Bako Lamido , Sunce sun dakatar da shine saboda kin biyayya da dokokin Jamiyyar PDP, da Kuma yiwa jamiyyar zagon ‘Kasa A Jahar kano wanan dalili yasa Jamiyyar ta dakatar da Kwankwaso Daga jami’iyyar a Jahar Kano.
Tushen labari: Dokin ƙarfe

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button