Hausa Musics
Ali Jita – Masoyiya


Advertisment
Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna”Masoyiya”
Shine a yau a zo da wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Masoyiya waka ce da fitaccen mawakin ya rera domin yayi kalamai da kafiya sosai a cikin wannan wakar.
Zaku iya amfani da download mp3 domin saukar da wannan wakar a wayoyinku.





![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
