Labarai

Bidiyo : Da Zinar Wuri Gara auren Wuri : Bayyani daga bakin Yara ‘ya Shekara 13-14 Sunyiwa Yarinya fyaɗe su ukku

Advertisment

Innalillahi wa inna ilaihirraju’un Duniya ina zaki damu Allah ya tsare mana mutuncinmu dana “ya “yan mu dana iyalinmu da “yan uwanmu musulmi baki daya wannan masifa dame tai kama yaran da basu fi shekaru 13 zuwa 14 ba wai sun san suyi zuna da Mace Allah ka yaye mana wannan masifa kuma gaskiya ina bawa iyayen mu shawara da wannan masifar gwara a dawo yiwa “ya yan mu Aure da wuri kamar yadda iyayen mu da kakanninmu sukai kuma suka zauna lafiya wai Hausawa sukace da ZINAR WURI GARA AUREN WURI jama’a ya kamata mu farka mu koma ga Allah mu kiyaye dokokin Allah mu kula da tarbiyar “ya “yan mu Allah ka kyautata Karshenmu…

Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button