Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy – Farkon kauna
Advertisment


Mawaki Auta Mg Boy mai mg record ya fitar da sababbin wakokinsa wanda yayiwa suna farkon kauna album.
A cikin mun zo muku da wakan daya mai suna ‘Farkon kauna’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Auta Mg Boy mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.
I love this song i swear