Music
Halifa Sk – Bazana Dena kuka ba Video
Advertisment
Albishirinku yan uwa ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau munzo muku da wakar wani fasihin matashin yaro da yake tasowa halin yanzu.
Halifa Sk matashin mawaki ne da sunkayi waka tare da abokin sana’ar sa hamisu breaker mai suna ‘Muje’ inda itama ta masu karbuwa ga masoya.
Halifa sk wanda shima unguwa daya suke da Hamisu breaker dorayi kenan ya fitar da wakarsa mai suna “Bazana dena kuka ba” wannan wakar tasamu kalamai sosai a cikinta
na soyayya da ban tausayi.
Halifa sk yayi kokari sosai wajen rera wnanan wakar irin yadda ya natsu ya rera wakar nan.
Advertisment
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.