Labarai

Darasi ga mata masu sana’ar fata,”s*x grade”, matan aure masu bin maza akan wannan mutum abin da yayi wa mata

Advertisment

A cikin kwanakin nan labarin wannan mutum ya karade shafukan sada zumunta inda abun ya baiwa mutane mamaki irin lalata zina da yayi da yan mata da yawa kuma yayi musu bidiyo ba tare da sun sani ba.

Wani ma’abuci amfani da kafar sada zumunta kuma masanani akan kimiya da fasaha kumfuta kenan Muhammad ubale kiru yayi karin haske.

Wallahi, sau biyu ina saka wannan hoton ina cirewa, saboda wata zuciyar tana ce min baida amfani. Amma sanin abin da ku baku sani ba yasa dole nayi sharing don mu kara hankalta.

Zan boye sunan wannan mutum don kar barnar ta yadu. Abin da ya kware a kansa shine saduwa da mace sannan yayi mata video a boye, ba tare da ta sani ba. Wani bincike ya kama shi, kuma an gano videos din mata sama da 400 da yayi zina da su over the years.

Dalilin gaya muku wannan shine: Yanzu haka akwai irinsa a cikinmu. Ya zama ruwan dare mutum yayi videon saduwa da mace. Wani daga Bauchi ma ya saki nasa kwanan nan. Akwai wasu platforms da ake saye da siyar da irin wadannan videos din – na matan aure, yan arewa, musulmi, masu Hausa a bakinsu. Kuma ku sani, wallahi idan suna recording baza ku gani ba. Baza ku san anayi ba sai ranar da videon ya fita.

A cewar wani bincike, yanzu haka mata ma suna yin haka ga yan siyasa da masu kudi. Suna yin video din mutum don su rika karbar kudin fansa (ransom). Na san wata wadda yanzu haka tana cikin irin wannan matsala.

Bincike ya nuna cewa ana samun millions a kan wadannan videos a various platforms. Mata ne victims. Idan wannan abu ya faru da ku, har abada ba za ku iya dawowa yadda kuke ba. Don Allah, ku guji wadannan halaye. Musamman ga matan aure masu kwadayi. Maza kuma su ji tsoron Allah. Wallahi, duk wanda ya yada barna da gangan, sai hakkin wannan barnar ya bifi har karshen duniya.

Allah yasa mu gyara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button