Labarai
Da Dumi-Dumi : Shugaban sojojin Nigeriya Janar Taoreeq Lagbaja ya rasu
Advertisment
Sanarwar da Bayo Onanuga, mai magana da yawun Shugaba Bola tinubu ya fitar ta ce Janar Taoreed Lagbaja ya rasu yana da shekaru 56.
Babban hafsan sojojin kasan Najeriya, Taoreed Lagbaja ya rasu.
Karin bayani kan mutuwar Janar Lagbaja, shugaban sojojin Nijeria na kasa saurara kaji
Advertisment