Labarai

W3bFlix Sun collaboration da binance yau, kar ayi wasa da project din nan wallahi

▪️Wannan project din an kirkire shi ne dan ya zama kamar netflix akan telegram.

▪️ Project ne wanda ba kamar sauran mining da ake yi ba wanda yake da matukar tsari, sannan shi ba danawa ake ko dayaushe ba baka bukatar wannan.

Yadda zaka bude shi ne:
➠ Da farko zaka hau link din su ta nan:

👉https://t.me/W3BFLIXBot?start=iv0713a1444f

➠ Idan ya bude sai ka danna “Start”

➠ Bayan nan zai kawo maka rubutu masu tsayi, a kasan rubutun sai ka danna “Understood and Continue”

➠ Sai ka danna “Join W3WFLIX channel”

➠ Idan kayi joining sai ka dawo ka danna “🤞Daily Lucky Draw”

➠ shikenan zasu baka points din da ka dace da shi.

➠ Abinda ake so shine kullum zaka dunga shiga kana danna “🤞Daily Lucky Draw” daka danna a baya kana tara point.

Allah ya bamu sa’a

Rubutawa : Sunusi Danjuma Ali

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button