Labarai
Wuff! Kalli Hotunan Ango Matashi Dan Kano Tare Da Amaryarsa Baturiya “Pree-wedding”
Advertisment
#WUF: Ango Sulaiman ya wallafa sabbin hotunansa da amaryarsa, yayin da ya rage kwanaki kaɗan a ɗaura musu aure.
Ko kuna ganin Pre-wedding Picture ne suka ɗauka.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.

















