Labarai
Har Yanzu da Mijina wasu Na kirana Karuwa – Laylah Ali othman
A cikin wata zantawa da ankayi da Lailah Ali Othman Wanda tayi aurin suna a shafukan sada zumunta tana mai cewa haryanzu da mijinta wasu na kiranta karuwa.
A cikin wata hira da talabijin Tubless media concept da ankayi lailah Ali othman tace tayi maganganu da dama a cikin wannan hirar inda ta bada sirrin cewa ta fara sa’a da kudi ƙalilan wanda kuma babanta ne ya bata jari domin tayi sana’a.
Shi wannan Tubless media concept sunyi firar ne da ita a cikin wani shiri mai suna Rayuwata talk show.
Laylah Ali Othman tayi kaurin suna wajen cewa ita bata iya dafawa mijinta abinci tunda ba wajibi bane.
Ga bidiyon nan ku Saurara.