Hausa Musics
MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Babu Maraya Sai Rago


Advertisment
Download Mp3 gamayar mawakan 13×13 movement
The popular political singer know as Dauda Kahuta rarara A.k.A Rarara the president of musician is know release another brand song after Fatima Mai zogale last month, now is release Babu Marayu Sai Rago
Mawakin siyasa Dauda kahutu Rarara yau kuma yazo da wani salon waka mai suna “Babu Maraya sai Rago”
Dauda Kahutu Rarara yanzu dai ya jiyo kan wakokin soyayya kuma mai amfani da sunayen mata.
Anyi wannan wakar ne karkashin kungiyar 13×13 movement Wanda shi rarara ne shugaban kungiyar, wakar gamayar mawaka ce.
Zaku iya amfani da wannan link da ke kasan domin saukar da wakar.